Codedwap

Damben Kano Bahagon 'Yan Sanda Ali Kanin Bello da Shagon Dan Bature

by: Dambe Unlimited     Published on: 06 October 2018

Views: 56,097

61    14   

Description :

Please watch: "Bahagon Ondo ya buge Bahagon Mai Takwasara a damben Kano" https://www.youtube.com/watch?v=lTjQpft-3z8 --~--Shagon Dan Bature da Ali Kanin Bello sun bar wa Bahagon Shagon 'Yan Sanda ya buga wasan karshe da Garkuwan Cindo a gasar mota ta Mai martaba Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi na biyu da za su kara a ranar Lahadi a filin wasa na Ado Bayero Square da ke jihar Kano, Nigeria.