Labaran Talabijin na 11/10/17

by: BBC News Hausa     Published on: 11 October 2017

Views: 6,287

31    4   

Description :

Hukumar zaben Kenya ta ce za'a baiwa dukkanin 'yan takarar shugaban kasa 8, da suka shiga zaben watan Agusta da aka soke, damar sake tsayawa.Firayim Ministan Spain ya zargi hukumomin 'yan aware da rashin biyayya ga kundin tsarin mulkin kasar yayinda yankin Cataloniya ke son ganin ya sami 'yanci.A Najeriya kuma, za mu ga irin horon da matasa ke samu domin zama gwanayen 'yan wasan kwallon kafa.