Codedwap

Yadda aka dauki wakar Hafeez / The making of Hafeez Song

by: Hausa Africa     Published on: 11 January 2019

Views: 229,281

358    80   

Description :

Shirin Hafeez shirine wanda yake dauke da sarkakiyar soyayya.. Inda iyayen Hafeez (umar m sharif) sukace lallai yakamata yayi aure. Hakanne yasa Hafeez yafada soyayya da yan mata har guda 5 kuma kowacce tanasanshi.. Shin wacce zai aura a cikin yan matan nan.. Domin jin yadda zata kasace.. Ku kasance a Shoprite ranar 15 ga watan march a Ado bayero mall cikin Shoprite dake garin kano 15/3/2019Subscribe to our channel subscribe our channel https://www.youtube.com/channel/UCw0vyEUvoafBovO_2sAlmjAStory: Umar M Sharif Screen play: Fauziyya D Sulaiman Producer : Abubakar Bashir Maishadda Directed by: Ali Nuhu Jaruman dake cikin film din sun hada....Yakubu Muhammed Abba el-mustaphaUmar M ShareefJamila Umar Nagudu Maryam yahaya Aisha humairaBilkisu ShemaAmal UmarMaryam Ab YolaHassana Muhammad #HausaAfrica #Kannywood #Nollywood #Nigeria #hafeez #hafeezthemovie #hafeezmovie #Alinuhu #maryamyahya #Nagudu #Aisha #bilkisushema #YakubuMuhammad #abbael_mustapha