Codedwap

Yadda Autan Dan Bunza ya lashe mota a damben gasa ta Kano

by: Dambe Unlimited     Published on: 01 September 2019

Views: 11,506

30    5   

Description :

Damben da Autan Dan Bunza ya yi nasara a kan Dan Ali Shagon Bata isarka ya lashe motar da aka sawa sunan mataimakin gwamnan Kano Dakta Nasiru Yusuf Gawuna da aka yi a Ado Bayero Square a Kano. Nigeria.